Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi yunkurin afka wa rumbum da gwamnatin jihar Bauchi ta ajiye kayan abincin jihar na tallafin Korona a yau Lahadi. Gwamnan …
Labarai
-
Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamna Bello Muhammad Matawalle yake jagoranta ta fara rarraba kayan abinci na tallafin Korona a jihar, a yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Hakan na zuwa …
-
Labarai
Al’ummar Adamawa sun fasa rumbin ajiyar abincin tallafin Kwabid-19
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJihar Adamawa ta biyo sahun wasu jihohin Najeriya da ‘yan jihar suke fasa ma’ajiyar abincin tallafin Kwabid-19. DABO FM ta tattara cewa al’ummar afka wa ma’aijiyar abincin da safiyar yau …
-
Labarai
Mutuwar Zakzaki a hannun gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba – IMN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Islamic Movement of Nigeria masu bin Shi’anci a Najeriya ta bayyana cewa mutuwar shugabanta a hannu gwamnati ba za ta haifar da ‘da mai ido ba. Hakan na zuwa …
-
Al’ummar unguwar Barnawa dake jihar Kaduna sun fasa ma’ajiyar kayan abincin tallafin Kwabid-19 da ranar yau Asabar, sun debi kayan abinci. Rahotanni sun bayyana cewar mazauna unguwar sun samu sanarwar …
-
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
-
Matasan Najeriya a shafukan sada zumunta sun bayyana rashin gamsuwarsu ga jawaban shugaba Muhammadu Buhari. DABO FM ta tattara cewar a jiya daren jiya Alhamis da karfe 7, Buhari ya …
-
Kungiyar likitoci ta kasa ta jaddada kudirin ta na hawa kujerar naki kan halin koi in kula kan matakin gwamantin tarayya na rashin baiwa litikoci kulawa duk da cututtuka da …
-
Babbar kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa Zariya ta dage sauraren karar da Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu ya shigar yana kalubalantar nadin da aka yi ma sabon …
-
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya na rabon miliyoyin kudi a shafinsa na Instagram. Ali Nuhu yana raba Naira dubu dari-dari da kuma Naira dubu dari da hamsin-hamsin …
-
Labarai
Budaddiyar wasika zuwa Hon. Aminu Suleiman Goro, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatan kasancewar ka cikin koshin lafiya, ina mai amfani da wannan damar gurin isar da sakon al’ummar Karamar Hukumar Fagge kamar haka:- …
-
Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya na shan rubdugu daga matasan arewacin Najeriya a shafin sada zumuntar nan na Twitter. Hakan na zuwa ne sakamakon furucin da jarumin ya yi kan …
-
Mai ɗakin shugaban ƙasa, Aisha Muhammadu Buhari ta ƙaddamar da nata goyon bayan akan zanga zangar dake gudana yanzu haka a fadin Najeriya mai taken #Achechijamaa wato “A Chechi Jama’a”. …
-
Hadakar kungiyoyin darikun sufaye karkashin jagorancin kungiyar fityanul Islam ta kasa raeshen Jihar Kaduna da kwamitin shirya zagayen mauludi na garin Zariya da kwamitin shirya Tafsirin Al-qur’an mai girma na …
-
Labarai
Kaduna: Rikicin tsige kakakin majalisar karamar hukumar Zariya ya kara tsanani, an garzaya Kotu
Har yanzu rikicin shugabancin da ta barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna na cigaba da ruruwa tun bayan da a kwanakin baya DABO FM ta rawaito …
-
A cigaba da bukin ranar ‘ya’ya mata ta duniya da aka gudanar a lahadin da ta gabata, Cibiyar bunkasa Ilimin mata ta center for girls education wato CGE a turance …
-
Hukumar kula da cunkoson ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA ta fara kamen masu hawa baburan da ba’a basu shaidar izinin tuƙi ba. Dabo FM ta rawaito ɗaya daga wanda …
-
Hadakar kungiyoyin matasa ta Arewa wato Collation for Northern Groups a turance, ta kai ziyarar taya murna ga sabon Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a fadar sa da ke …
-
Babban LabariLabarai
Zazzau: Sabon rikici na shirin ballewa bayan Iyan Zazzau ya maka El-Rufa’i a kotu
Iyan Zazzau, Bashir Aminu ya maka Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i a kotu bisa naɗin Ahmad Nuhu Bamalli sabon Sarkin Zazzau. Rahoton Dabo FM ya bayyana Iyan Zazzau ya shigar …
-
Labarai
Ruguza SARs matakin farko ne na yi wa rundunar ‘Yan Sanda garambawul – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ruguza jami’an ‘yan sanda masu kakkabe ayyukan fashi da makami na SARS a matsayin mataki gwamnati na farko don gyara ga rundunar ‘yan sanda. …
