Al’ummar unguwar Barnawa dake jihar Kaduna sun fasa ma’ajiyar kayan abincin tallafin Kwabid-19 da ranar yau Asabar, sun debi kayan abinci.
Rahotanni sun bayyana cewar mazauna unguwar sun samu sanarwar inda aka ajiye kayan abincin daga wasu daga mutane dake kusa da ma’ajiyar.
Wasu bidiyoyi da aka wallafa a shafin Twitter sun tabbatar da faruwar al’amarin.
Kalli bidiyon:
Residents of KD helping themselves to food stuffs from Kaduna's #covid19palliatives warehouse in Barnawa, Kaduna state. The question I'm asking is why was this not distributed? Was there an intention to distribute later? If yes, why was this not communicated#FollowCOVID19Money pic.twitter.com/0RTM6Ns1cc
— agu kingsley (@UcheCODE) October 24, 2020
Part two of covid19 palliative in Barnawa Kaduna #EndSars #EndBadGovernanceinNIGERIA pic.twitter.com/yQpS7ek8MS
— EMEKA 💭 (@Okoliemeka7) October 24, 2020
DABO FM ta tattara cewar a kalla jihohi 5 ne ‘yan jihar suka fasa ma’ajiyar abincin suka kuma yi awon gaba da su.
Jihohin sun hada da Osun, Kwara, Lagos, Ekiti, Cross River da Jihar Pilato.