Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP, Abba Kabir Yusuf ya kammala kada kuri’ar shi

Karatun minti 1

Dan takarar gwamanan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya kammala kada kuri’arshi a mazabarshi dake karamar hukumar Gwale.

Mazabar dan takarar itace mazabar shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog