Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Shugaba Buhari ya kammala kada kuri’arshi a mazabarshi dake Daura

Da misalin karfe 8:50 na safe shugaba Muhammadu Buhari tare da uwargidsanshi, Haj Aisha Muhammadu Buhari suka kammala kada kuri’arsu a zaben gwamnan da ake gudanarwa yau Asabar a fadin Najeriya.

%d bloggers like this: