Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Ganduje ya kammala kada kuri’arshi

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kada tashi kuri’ar a mazabar shi dake garin Ganduje.

A tare dashi akwai uwargidan gwamnan Haj Hafsat Abdullahi Umar Ganduje.

%d bloggers like this: