(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Zaben Gwamna: Kotu ta umarci INEC ta cire sunan dan takarar gwamnan APC a jihar Akwa Ibom

Karatun minti 1

Wata babar kotu da ke da zama a tarayyar Abuja ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC data cire sunan dan takarar gwamnan jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom.

Mai shara Taiwo Taiwo ya yanke wannan hukunci ne biyo bayan wani hukunci da wata karamar kotu ta yanke na kama ‘dan takarar gwamnan Mr Nsima Ekere, bisa zarginshi dayin damfara da kudi kimanin biliyan 2.

“Muna kira ga babban sipetan ‘yan sanda daya gaggauta bin umarnin kotun jihar Portharcout na kame Mr Ekere, dan takarar gwamnan jam’iyyar APC a jihar Akwa Ibom”.

 

Saura labarin da zuwa….

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog