Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Mataimakin Ganduje ya sha kayi a akwatin gidanshi

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi a akwatin mazabarshi inda yake dangwala kuri’a a mazabarshi ta Magwan 

 

Ga yadda sakamakon ya kaya:

APC: 197

PDP: 210

%d bloggers like this: