Copyrighted.com Registered & Protected

Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano

Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi.

Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas.

Ga yadda sakamakon yake:

APC : 172

PDP: 90

%d bloggers like this: