Labarai A gaggauce: Ba za a yi jarrabawar WAEC ta bana ba – Gwamnati ta tabbatar by Dabo Online 6 years ago written by Dabo Online Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewar daliban ajin karshe da zasu kammala karatun Sakandire a bana, ba za su rubuta jarrabawar WAEC ba sakamakon cutar Kwabid-19. Gwamnatin ta tabbatar … Continue Reading 6 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail