Labarai Rikicin Kano zai iya shafar Masarautun Arewa – Attahir Bafarawa by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahir Bafarawa ya ja hankalin cewar rikicin kirkirar sabbin masarautu a jihar Kano ka iya shafar shafar sauran masarautun jihohin arewacin Najeriya. A yayin wata … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail