Labarai/Nishadi Hamisu Breaker ya shiga jerin manyan mawakan da akafi kallo a Najeriya March 31, 2020April 1, 2020 Fitaccen mawakin Hausa, Hamisu Breaker, ya zama wanda akafi kallon wakokinshi a duk cikin mawakan Hausa a halin yanzu. DABO FM ta tattara bayanai wanda zamuyi duba akan Youtube inda a nan…