Taskar Malamai Jahilci ne baƙiƙƙirin wani jahili yace azumin ‘Sittu Shawwal’ ba Sunnah bane – Bn Uthman Kano by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Sheikh Muhammad Bn Uthman Kano, babban limamin masallacin Sahaba da ke jihar Kano yace dukkanin wani wanda yace azumin ‘Sittu Shawwal’ bidi’a ne ya fada ne dan jahilci, shubha ko … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail