Gwamnan jihar Diffa ta jamhuriyar Nijar ya kai ziyarr kwana 2 zuwa jihar Borno domin jajantawa Gwamna Babagana Umara Zulum bisa iftila’in da ya faru da shi a kwanakin baya …
Labarai
-
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatin jihar za ta yi duk mai yiwuwa wajen dakile shan miyagun kwayoyi a fadin jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana haka …
-
Labarai
Jami’an tsaro sun shiga farautar wasu akuyoyi 2 da suka yi kokarin sace motar ‘yan sanda da rana tsaka
Hukumar ‘yan sandar kasar Burtaniya ta shiga farautar wasu akuyoyi guda 2 da sukayi kokarin sace motar ‘yan sanda a unguwar Isle of White ido na ganin ido. Rahoton Dabo …
-
Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, …
-
Bayan wasu jaridun kasar nan sun bayyana cewa dan uwan shugaban kasa, Muhammadu Buhari wato Mallam Mammam Daura an dauke shi cikin gaggawa zuwa kasar Burtaniya domin rashin lafiyarsa ta …
-
Labarai
Ba a ga jinjirin watan Muharram a Najeriya ba – Kwamitin ganin wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin ganin wata na Sarkin Musulmin Najeriya ya ce bai samu sahihin rahotan ganin jinjirin watan Muharram a fadin Najeriya ba. Kwamitin ya ce ranar Alhamis da ta yi dai …
-
An samu nasarar chafke wani fasto mai suna Juna Gangas bayan ya boye yarinya, Sadiya Idris kimanin shekaru 7 a hannun sa tare da mayar da ita addinin kiristanci. DABO …
-
Shugaban Cibiyar binciken sinadarai ta Kasa da ke Zaria wato National research institute for chemical technology (NARICT) Farfesa Joeffry T Barminas, ya jaddada kudirin Cibiyar sa na cigaba da taya …
-
Rundunar Yan sanda ta Jihar Jigawa, reshen karamar hukumar Mallam MAdorisun yi nasarar cafke wad’ansu mutane da zargin su ne su ka kai farmaki ga mahaifiyar shugaban Karamar Hukumar Malam …
-
Ranar 15 ga Agusta kowacce shekara, rana ce da kasar Indiya ke murnar samun ‘yancin Kai daga turawan mulkin mallaka na kasar Burtaniya. A yau 15 ga Agusta 2020, kasar …
-
-
Rundunar ‘yan sanda Najeriya a jihar RIbas ta kama wani magidanci da zargin cefanar da jaririnsa jim kadan bayan mai dakinsa ta haifa masa shi. Rahotanni sun ce mutumin da …
-
Labarai
Kotu ta yanke wa tsoho mai shekara 70 hukuncin kisa kan laifin fyade
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun Musulunci dake jihar Kano, ta yanke wa wani tsoho mai shekaru 70 hukuncin kisa bayan kamashi da laifin fyade. Kotun ta kama tsohon da laifin yi wa yarinya …
-
Labarai
An fara mayar wa Malamai kudaden da Ali Baba Agama Lafiya ya ‘zaftare’ musu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta fara mayar wa da malaman da mai bawa gwamna shawara kan harkokin addinai ya zaftare musu …
-
Labarai
Gwamnatin tarayya za ta kashe tiriliyan 2.3 wajen samar da lantarki a kauyukan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta kashe kimanin Naira titiliyan 2.3 domin samar da hasken lantarki a kauyukan Najeriya a karkashin shirin Solar …
-
Labarai
Gwamnonin Arewa sun yi kira da a soke Kwangilolin tituna da ba a kammala ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGamayyar gwamonin arewacin Najeriya sun yi ga gwamnatin tarayya da ta gintse kwangiloli na aiki tituna da ta wandanda ba a kammala ba daga hannun ‘yan kwangila. Kungiyar gwamnonin arewa …
-
DuniyaLabarai
Fashewar abubuwa: Firaministan, Ministoci da ‘yan Majalissu a kasar Lebanon sun ajiye mukamansu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSakamakon hadarin fashewar wasu abubuwa a kasar Lebanon a makon da ya gabata, Firaministan kasar, Hassan Diab ya ayyana sauka daga jagorantar shugabanci a kasar. Kazalika wasu daga Ministoci da …
-
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, Adamu Bulkachuwa (APC, Bauchi) tare da tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Ibrahim Shekarau (APC, Kano) na cikin ‘yan majalisar da suka shekara guda cif ba …
-
Gidauniyar masoya Muhammadu Sanusi II ta bayyana labarin da yake yawo a kafafan yada labarai ba gaskiya bane, cewa ‘an nada tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi a matsayin Kahalifan Tijjaniyya.’ …
-
Bayan yanke wa wani mawaki hukuncin kisa ta hanyar rataya, babbar kotun shari’ar musulinci ta yanke wa wani mutum shekaru 10 a gidan kaso bayan yiwa Ubangiji izgili a bainar …
