Harbin bindigar dai yayi sanadiyar mutuwar wani matashi mai suna Abubakar Isah, bayan da aka cakkakawa wani mai suna Ibrahim Sulaiman (Mainasara) wuƙa wanda shaidun gani da ido suka tabbatar …
Tag:
‘Yan Daba
-
Labarai
Wasu Ɓata-Gari sun guntule hannun Matashi bayan sun Kwace masa Babur a Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHabibu Abubakar, dalibi a jami’ar Usman Danfodio dake jihar Sokoto, ya hadu da iftila’i bayan da ‘yan daba suka guntule masa hannu tare da kwace masa babur dinshi na hawa. …
