A cikin makon da muke ciki ne daya daga cikin jagororin Arewa, Dr Mudi Spikin zai cika shekaru 7 da mutuwa tin bayan rasuwarshi a jihar Kano. DABO FM ta …
Labarai
-
Rundunar Sojin Najeriya tace ta samu nasarar dakatar da wani hari da kungiyar Boko Haram tayi yunkurin kai wa a garin Damaturu na jihar Yobe. Tin da yammacin Lahadi, wasu …
-
Wani matashi mai kishin al’umma Alhaji Ibrahim Garba Umar Madalla, ya tallafawa matasa da biyan kudin rubuta jarabawar NECO da WAEC a karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna. Da yake …
-
Labarai
Wani mutum ya shiga gasar cin kwai 50, ya mutu bayan cinye 41 akan N10,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bunkasa 1/05/2020. Jaipur India: Wani mutum mai shekaru 42 dan asalin jihar Uttar Pradesh ta jihar Indiya mai suna Subhash Yadav ya rasa ranshi bayan yin gasar cinye kwai …
-
Muhammad Dangalan Bankin Muslunci na Jaiz ya bayyana samun ribar tsabar kudi na Naira biliyan 1.79 bayan kammala biyan haraji a shekarar 2019. A wata sanarwar da bankin ya fitar, …
-
Da safiyar Yau Lahadi ‘yan Bindiga sukai a wun gaba da Sakataren Gwamnatin jihar Nasarawa, Mista Jibrin Giza, Kamar yadda Daily Trust ta rawaito. Kwamashinan ‘Yan Sandan jihar, Mista Bola …
-
Samun ‘yanci a kasar Saudiyya ya sanya an samu karuwar matan da ke busa taba sigari da kuma shisha a bainar jama’a ba tare da fuskantar tsangwama ba. Majiyar Dabo …
-
LabaraiSiyasa
Wasu da basa son a kau da Boko Haram sun shirya zanga-zangar cire shugabannin tsaro -Garba Shehu
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana wasu mutane dake amfana da rikicin Boko Haram suke zuga ayiwa shuwagabannin tsaro zanga-zanga a ranar Litinin. Majiyar Dabo …
-
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kimanin talakawan Najeriya miliyan 5.4 ke karbar tallafin naora dubu biyar a kowanne wata. Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan wani bayani na …
-
A ranar Lahadin data gabata ne wata amarya da aka daura aurenta a garin Gashu’an jihar Yobe, ta gamu da ajalinta a garin Buji ta karamar Hukumar Buji a jihar …
-
Labarai
Zulum ya yi wa malamar firamaren dake zuwa makaranta tin karfe 6:30 na safe kyautar makudan kudade
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karrama wata malamar firamare, Mrs Obiageri Mazi wadda ke riga kowa zuwa makaranta da wuri kyautar makudan kudade. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan …
-
Labarai
Kayi addu’ar zaman lafiyar Borno yafi kayi tattakin zuwa waje na – Zullum ga mai tattaki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zullum, yayi kira ga matashin da ya dakatar da tattakin da zai yi zuwa Borno dominshi. Da yake bayyanawa a shafinshi na Twitter, gwamna Zullum …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana ziyarar da masu madafun ikon jihar Kano suka kai wa shugaba Buhari a matsayin ziyarar ‘godiya’. A yau Juma’a ne dai …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Yanzu haka shirye-shirye sun yi nisa domin fara bukukuwan cikar Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma shugaban majalissar sarakunan jihar Kaduna Alhaji Shehu Idris, shekaru 45 …
-
Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
-
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bawa kwararrun masana umarnin a binciko dalilin dake haddasa yawan samun masu matsalar ciwon koda a fadin jihar Borno. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa …
-
Labarai
Covid-19: Shugaban kasar China bai ziyarci masallaci ba, tsohon bidiyo ne tin 2016
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnyi sabon gyara – 22/03/2020. Faifan bidiyon ziyarar da shugaban kasar China, Xi Jinping , ya kai zuwa wani masallaci a kasar da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewar …
-
Labarai
Pantami ya fitar da sabbin tsarukan rijistar layin waya don inganta tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan sadarwa da tattalin arzikin na’ura, Dr Isah Ali Pantami, ya fitar da sabon tsarin rijistar layukan waya biyo bayan tabarbarewar harkokin tsaro a Najeriya. A wata sanarwar mai dauke …
