Rikici ya barke tsakanin tsoffin Gwamnonin Sokoto a filin jirgin sama na Sultan Abubakar III dake garin Sokoto wato Attahiru Bafarawa da Sanata Wamakko a ranar Litinin. Wamakko dai shine …
Labarai
-
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta sanya ranar 17 ga watan nan domin fara sauraron karar da masu nada Sarki suka shigar. Karar dai na kalubantar kafa sabuwar dokar …
-
Labarai
Wani Kamfanin maganin kashe kwari ya dauki mutumin da Tusarshi take kashe sauro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJoe Rwamirana, mai shekaru 48 dake da zama a birnin Kampala na kasar Uganda, ya fara samun miliyoyin kudade bayan da kamfanunuwan maganin kwari suka gane ‘Tusarshi’ tana kashe Saura …
-
Labarai
Ganduje ya nada Sarki Sunusi shugaba a Majalissar Sarakunan Kano da wa’adin shekara 2 kacal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da …
-
A safiyar yau Asabar, mahaifi ga fitacciyar jaruma a Kannywood, Hafsat Idris, ya rasu. Ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Jarumar ta bayyana sanarwar rasuwar mahaifin nata a shafukanta …
-
A kalamin irin na ko da me kazo an fika, a jihar Kano, kungiyar wasu matasa masoya shugaba Muhammadu Buhari, sun shirya gagarumin chanjin sunan wani dan kungiyar. A wani …
-
A ranar juma’a ne wasu masana shari’ah a kasar Amurka suka rattaba hannu akan wata wasika da ta bukaci majalissun kasar da su yi kokarin tsige Donald Trump akan laifukan …
-
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
-
Labarai
Kwanaki 125 cif da dauke Abubakar Idris Dadiyata ‘Babu gaira babu dalili’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau ranar Asabar, 7 ga watan Satumba shekarar 2019, aka kwana 125 da dauke matashi Abubakar Idris Dadiyata. Tin a ranar 3 ga watan Agustar 2019, wasu mutane da ba’a …
-
LabaraiNishadi
Buhari bai bawa dan Fim din Hausa, Nura Hussaini mukami ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA makon da muke ciki ne dai wasu daga cikin Kafafen Labarai na Hausa suka wallafa labarin cewa; “Shugaba Buhari ya baiwa Nura Hussaini mukami a kwamitin aikin Hajji.” Sai …
-
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya cewa sabbin Kwamishinonin sa 19 da masu bashi shawara 28 cewa zai gwada sune na wata uku kacal. Kafar yada labarai ta Dabo FM ta …
-
Wani binciken da aka gudanar, ya bayyana cewar a cikin kasa da shekaru biyu kawai, an yi cinikin wasu mata da suka kai dari shida da ashirin da tara zuwa …
-
Ministan sufuri na Najeriya Mr. Rotimi Amaechi ya bayyana cewar wasu marasa tarbiyya sun Kai masa hari a lokacin da ya halarci taro a birnin Madrid na kasar Andalus (Spain). …
-
A yammacin Daren jiya Alhamis, da misalin karfe 8:00 na dare, an samu hatsaniya tsakanin Fulani da Makiyaya a kauyen Bodala dake kan hanyar Adiyani a karamar Hukumar Guri ta …
-
Nanono Ministan aikin goba da raya karkaka Alhaji Sabo Nanono ya bayyana cewar nan da shekaru biyu kacal masu zuwa, Najeriya za ta fara futar da Shinkafa zuwa kasashen waje …
-
BabyCenter wata hukuma ce ta duniya da take kula da rijistar sunayen da ake sanya wa jarirai musamman a kasashen turawa da sauran manyan kasashen duniya. A rahoton Dabo FM, …
-
Garo dai itace mahaifar kwamishin kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo, da kuma wasu manya da suka rike madafun iko a Najeriya. Ƙauyen Alkalawa da ke mazaɓar Garo a cikin …
-
Wani mamba a jam’iyyar APC a jihar Ebonyi, Charles Oko Enya ya janye karar da ya shigar domin sahalewa shugaba Buhari damar sake tsaya wa takara a karo na 3. …
-
Labarai
Kasa da awanni 24 da yin tataburza, Majalissar Kano ta aminta da kudirin Ganduje na karin masarautu 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dokokin jihar Kano ta amince da yin dokar da zata bawa gwamnatin Kano damar kirkirar sabbin Masarautu 4 a jihar. Gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya aike da kudirin …
-
Labarai
Kotu ta bayar da umarnin tisa keyar Sheikh Ibrahimul Zakzaky zuwa gidan gyaran halaye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu dake da zamanta a jihar Kaduna ta bayar da umarnin tisa keyar shugaban kungiyar Dan Uwa Musulmi ta Shi’a daga ofishin hukumar DSS zuwa gidan gyaran halaye. …
