Mahaifin Hafsat Idris ‘Barauniya’ ya koma ga Allah

A safiyar yau Asabar, mahaifi ga fitacciyar jaruma a Kannywood, Hafsat Idris, ya rasu.

Ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Jarumar ta bayyana sanarwar rasuwar mahaifin nata a shafukanta na sada zumunta.

Masu Alaƙa  Shugaban gudanarwa a ma’aikatar kashe gobara ta jihar Kano, ya rasu

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.