//
Thursday, April 2

Kotu ta bayar da umarnin tisa keyar Sheikh Ibrahimul Zakzaky zuwa gidan gyaran halaye

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Wata babbar kotu dake da zamanta a jihar Kaduna ta bayar da umarnin tisa keyar shugaban kungiyar Dan Uwa Musulmi ta Shi’a daga ofishin hukumar DSS zuwa gidan gyaran halaye.

Gidan Talabijin na Channels ya tabbatar da; “Alkalin ya bayyana cewa a mayar da Sheikh Zazzaky gidan gyara halin jihar Kaduna.”

Da yake yanke hukuncin, mai shari’a, Gideon Kudafa, yace mayar da Sheikh Zakzaky da mai dakinshi gidan gyaran halaye zai taimaka wajen baiwa Likitoci da Lauyoyinsu damar ganinsu.

Masu Alaƙa  Kotu zata bada hukunci akan neman izinin bada belin Al-Zakzaky ranar 5 na Agusta

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020