Sabon rikicin cikin gida na jami’iyyar APC ya barke tsakanin gwamnan jihar Godwin Obaseki da shugaban jami’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomole. Rahotanni sun bayyana tuni dai jami’iyyarta rabe gida …
Tag:
Adams
-
Siyasa
Babu dan PDP ko daya da zai rike mukami a shugabancin Majalissar Tarayya – Oshiomole
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAdams Oshiomole, shugaban jami’iyyar APC na kasa yace ‘yayan jami’iyyar APC ne kadai zasuyi shugabancin kwamiti a majalissar tarrayar a cikin wannan zangon da za’a shiga. Oshiomhole ya bayyana haka …
-
Labarai
Kwankwaso ya kashe naira biliyan 1, wajen hayar mutane daga Kamaru – Adams Oshiomole
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba jami’iyyar APC, Adams Oshiomole yace sanatan Kano ta tsakiya, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya kashe kusan naira biliyan daya domin dauko hayar mutane daga kasar Kamaru. Labarin da …
