Labarai

Kwankwaso ya kashe naira biliyan 1, wajen hayar mutane daga Kamaru – Adams Oshiomole

Shugaba jami’iyyar APC, Adams Oshiomole yace sanatan Kano ta tsakiya, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya kashe kusan naira biliyan daya domin dauko hayar mutane daga kasar Kamaru.

Labarin da mujallar Nigeria Politics ta buga tace, Oshiomole yace an karbo hayar mutum dubu dari bakwai (700,000) daga kasar kamaru akan tsabar kudi Naira biliyan daya.

Jiya ne dai ak gudanar da gangamin taron yakin neman zaben Atiku a jihar Kano, taron daya ja hankalin al’ummar Najeriya saboda cikar dambo na mahalarta taron.

Karin Labarai

Masu Alaka

2020: Rikici ya barke a APC tsakanin Oshiomhole da Gwamnan jihar Edo akan fitar da ‘yan takara

Dabo Online

Babu dan PDP ko daya da zai rike mukami a shugabancin Majalissar Tarayya – Oshiomole

Dabo Online
UA-131299779-2