Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum ya nemi gwamnatin Tarayya ta gayyato sojojin ƙasar Chadi domin haɗa ƙarfi da ƙarfe da sojojin ƙasar nan in dai har ana son kawo …
Tag:
Babagana Zulum
-
Labarai
Borno: Zulum zai gudanar da zaben kananan hukumomi bayan shekaru 15 na rashin gudanar da zabukan
Za a gudanar da zaben kananan hukumomi ajihar Borno, kasancewar sama da shekaru 15 da rashin gudanar da zaben. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana …
-
Gwamnan jihar Diffa ta jamhuriyar Nijar ya kai ziyarr kwana 2 zuwa jihar Borno domin jajantawa Gwamna Babagana Umara Zulum bisa iftila’in da ya faru da shi a kwanakin baya …
-
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatin jihar za ta yi duk mai yiwuwa wajen dakile shan miyagun kwayoyi a fadin jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana haka …
