Rundunar ‘yan sanda jihar Kaduna ta tabbatar da kamun wani malamin addinin Kiristanci, Pastor Jonah Gangas da ake zargi da sace wata yarinya ‘yar asalin jihar Kaduna. Tin a ranar …
Tag:
Sadiya Idris
-
An samu nasarar chafke wani fasto mai suna Juna Gangas bayan ya boye yarinya, Sadiya Idris kimanin shekaru 7 a hannun sa tare da mayar da ita addinin kiristanci. DABO …
