Ibrahim Mustapha Gwamnan jihar Adamawa, Rt Adamu Fintiri, ya bayar da sadakar albashinshi na watanni 3 domin taimakon jihar wajen yakar cutar Koronabairas a jihar. Hakan na dauke a cikin …
Tag:
FIntiri
-
Labarai
Fintiri ya soke biyan kudin makaranta a Adamawa, ya dawo da shirin ciyarwa a Makarantu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiti ya bayyana shirin yin karatun kyauta a jiihar domin samuwar Ilimi ga dukkanin ‘yan Adamawa musamman wadanda iyayensu basu da karfin biya musu kudaden …
-
Labarai
Adamawa: Fintiri ya kwace filayen makaratu da aka rabawa wasu shafaffu da mai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya kwace dukkanin filayen makarantu da aka rawaba wasu mutane a jihar. Darkatan watsa labarai da hulda da mutane na gwamnan jihar, Solomon Kumangar …
-
Labarai
Adamawa: Ni zan fara biyan albashin N30,000, dalibai zasuyi NECO da WAEC Kyauta – Fintiri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZababben Gwamnan jihar Adamawa, Umar Fintiri ya ce yana daga cikin sabbin Gwamnoni da zasu fara biyan sabon albashin N30,000. Fintiri ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
