A wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano, ya bayyana takaicin bisa zuwan wasu matasa gidanshi su yage masa fasta. Matasan da …
Tag:
Ganduje
-
LabaraiSiyasa
Zaben2019: Ba abinda Buhari zai min, ko babu shi zanci zabe – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan radiyon …
-
Labarai
Bulama, ya bukaci EFFC ta bayyanawa duniya gaskiyar data gano akan bidiyon Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLauya mai rajin kare hakkin ‘dan adam, Audu Bulama Bukarti ya aikewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFFC sakon neman bayanai akan hakikanin gaskiyar bidiyon gwamnan jihar …
-
Babban LabariManyan LabaraiNajeriyaSabon Labari
Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro. Bayan tsawon lokaci da hukumar ta …
-
Manyan LabaraiNajeriya
Zuwan Buhari Kano: Barranta rashawa ko goyon bayanta?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJirgin yakin neman zaben shugaba Buhari yau zai sauka a jihar Kano, jihar da ake zargin gwamna Abdullahi Ganduje da karbar rashawa. Gwamnatin shugaba Buhari, gwamnati ce da ke yakin …
Older Posts
