Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje yana yunkurin ragewa mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu SUnusi darajar Sarauta. Ganduje ya amince da bukatar dawo da matabar masarautu 4 dai dai …
Ganduje
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira miliyan 500 don yakar Malaria
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano tace ta kashe kudade sama da Naira miliyan 500 daga shekarar 2016 zuwa 2018 a kokarin ta na yakar cutar cizon sauro a jihar. Kwamishanan lafiya na …
-
A shirin aurar da Zaurawa wanda gwamnatin jihar Kano ta gada daga gwamnatin da ta shude, yau ma gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta aurar da zawarawa …
-
Gwamnatin jihar Kano, karkashin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tace ta kammala shirinta ta kaddamar da shirin inganta harkokin zirga zirga a cikin birnin Kano. Gwamnatin ta kaddamar da shirin …
-
Labarai
Gwamnatin Ganduje zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tace zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikacin jihar Kano. Sanarwar ta fito daga hannun babban mai baiwa gwamna Ganduje …
-
Labarai
Hotuna: Gwamnatin Ganduje ta kusa kammala wasu aiyukan gadajen sama da kasa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineCikin Hotuna: Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi. …
-
Gidan Rediyon Dala FM dake birnin Kano ya rawaito cewa Gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Ganduje ya janye biyawa dalibai kudin jarrabawar NECO. “Gwamanatin jihar Kano ta bayyana cewa daliban …
-
Labarai
Kano: Ganduje zai biya wa dalibai 38,632 kudin NECO, ya gargadi makarantu akan karbar cin hanci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace zata biyawa daliban jihar Kano kudin jarrabawar NECO. Hakan na zuwa ne bayan da akayi faduwa jarrabawar “Qualifying”, wacce gwamnatin …
-
Siyasa
Zaben Kano: Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben Gwamnan Kano daga INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da mataimakinshi, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun ‘yan majalissun jiha shaidar lashe zaben da …
-
Siyasa
ZABEN KANO: Duk wanda yace anyi kisa a zaben Kano, ya kawo Hujja – Gwamnatin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta musanta zarge-zarge da akeyi mata na samun hargitsi wanda har yayi sanadiyyar asarar rayuka sama da guda 5 a lokacin …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta rabawa wasu daga cikin ma’aikatan hukumar zabe ta INEC filaye a jihar Kano. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito daga …
-
-
Dan takarar Gwamna jihar Kano karkashin Jam’iyar PRP, Mallam Salihu Sagir Takai ya yi kira ga magoya bayan shi da su zabi Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jam’iyar APC …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace mulkin jihar Kano bana barayi bane.
-
Taskar Malamai
Kano: Duk malamin da yake kare Ganduje biyanshi aka yi, nima an min tayin miliyan 30 – Sheikh Abduljabbar
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana …
-
Gwamnan jihar Kano, Engr Abdullahi Umar Ganduje yace jami’iyyar PDP tare da magoya bayanda zasu ga abin girgiza rai a zaben da za’a sake yi a ranar 23 ga watan …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kada tashi kuri’ar a mazabar shi dake garin Ganduje. A tare dashi akwai uwargidan gwamnan Haj Hafsat Abdullahi Umar Ganduje.
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace da zarar alkaluma sun nuna wanda zaiyi nasara a zaben gwamnoni da za’a gudanar ranar Asabar, nan take bada wani bata lokaci …
-
Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso daya fito da takardar kammala makarantar firamaren da yayi. Gwamna Ganduje ya karada cewa …
-
Labarai
Kano: Ganduje ya tsige Sheikh Daurawa daga mukamin kwamandan Hisbah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya Talata, 19/02/2019, wasu majiyoyi daga jihar Kano suka rawaito matakin da gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje, khadimul Islam ta dauka na korar babban sakataren Sheikh …
