Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar ya sallami Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na hadiminsa a kafofin yada labarai. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanar da korar Yakasai …
Tag:
Salihu Tanko Yakasai
-
Rahotanni daga wasu majiyoyi sun tabbatar da batan Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin mashawartan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Salihu ya yi tsokacin ne bayan labaran sace ‘yan mata …
-
Labarai
Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai bakin aikinsa, kwana 18 bayan dakatar da shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da Salihu Tanko Yakasai, mataimakinsa na musamman kan harkokin yada labarai na zamani. Tin dai a ranar 11 ga watan Okotba …
