Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
Tag:
Sojojin NAjeriya
-
Rundunar sojojin Najeriya ta kammala atisayen kai kwararrun sojoji 185 domin wanzar da zaman lafiya a kasar Guinea Bissau a ranar Juma’a. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa sojojin sun …
-
Labarai
Sojojin Saman Najeriya sun fatattaki mafakar Boko Haram a dajin Sambisa, sun hallaka da dama
Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne …
