Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
Galleries
-
An yaba ma gwamantin tarayya da Babban Bankin Kasa CBN da kuma ma’aikatar aikin Gona bisa kokarin da su ke domin habbaka aikin Noma a Najeriya. Shugaban Kungiyar manoma Masara …
-
Labarai
Kano: Bayan lashe biliyan 4.5, Gadar Dangi za ta kara lashe miliyan 724 ta fidda magudanar ruwa
Gwamnatin jihar Kano ta zartar da karin kashe naira miliyan 724,181,938.65 a gagarumin ginin gadar sama data kasa wadda take aiwatarwa a shatale-talen Dangi. DABO FM ta tattara cewa kamfanin Triacta …
