Abacha ya cika shekara 21 da rasuwa

Karatun minti 1

Tsohon babban hafsin sojan Najeriya, shugaban kasar, Gen Sani Abacha, ya cika shekaru 21 da rasuwa.

Abacha ya rasu ne ranar 8 ga watan Yuli na shekarar 1998 a lokacin yana jagora kuma shugaba a Najeriya.

Kadan daga cikin tarihin Gen Abacha

  • An haifeshe a jihar Kano, ranar 20 ga Satumba, 1943.
  • Ya rasu 8 ga watan Yuli, 1998 lokacin yanada shekaru 54.
  • Ya kasance hafsun sojan Najeriya na farko daya kure aiki soja ba tare da tsallake mataki ko guda daya ba.
  • Ya kwaci mulki ranar 17 ga Nuwambar 1993.
  • Ya fara aikin Soja a shekarar 1963.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog