RAJASTHAN: Ranar 8 ga watan Yuni, rana ce mai matukar tarihi a Najeriya duba da irin abubuwa da suka taba faruwa a irin ranar.
Ba iya Najeriya, ranar ta na da matukar tarihi a duniya baki daya.
Ga wasu daga cikin abubuwan da suka faru a irin wannan ranar.
1. Shugaban Najeriya na mulkin Soja, Janaral Sani Abacha ya rasu – 8/06/1998
2. Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II, ya zama Sarkin Kano na 14 cikin zuriyar fulani. – 8/06/2014.
3.A rana irin ta yau, jami’an tsaro suka kama James Earl Ray, wanda ya kashe jigon fafutukar ‘yancin bakar fata a Amurka, Martin Luther King. –8/06/1968
4.