Abacha ya cika shekara 21 da rasuwa

Tsohon babban hafsin sojan Najeriya, shugaban kasar, Gen Sani Abacha, ya cika shekaru 21 da rasuwa.…

Akwai matsala a Najeriyar da ‘yan siyasar neman duniya suke jagoranta – Dauda Dangalan

Dattijo Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, dan gwagwarmaya a jami’iyyar NEPU, PRP da PDP, ya bayyana cewa…

“Abacha, Ado Bayero, Buhari da Umaru Yar’adua, ba ‘yan Najeriya bane”

Gidan Rediyo Cool FM dake jihar Legas ya fitar da wani rahoto da cewa Gen Abacha,…

Magabata: Mallam Aminu Kano “Jagoran Talakawa” ya cika shekaru 36 da rasuwa.

Mallam Aminu Kano, Jagoran Talakawa ya cika shekaru 36 da rasuwa. Mallam ya rasu ne ranar…

Magabata: Allah yayi wa Mamman Nasir rasuwa, ya rasu yana da shekaru 90

Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari’a na zamanin Sardauna. Ya rasu ya…