An fitar da sabuwar Siffar Andriod na 10 mai suna ‘Andriod Q’

A ranar Alhamis, kamfanin Andriod ya fitar da sabon Samfurin tafiyar da tsarin aikin mai suna Andriod Q.

Kamfanin ya bayyana za’a rika kiran sabon samfurin Andriod Q da sunan Andrion 10.

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.