An yi asarar rayuka a arangamar tsagerun kungiyar IPOB da ‘yan sanda a Enugu

Karatun minti 1

An samu rangama da ta janyo asarar rayuka tsakanin jami’an ‘yan sanda da kungiyar IPOB da tace tana fafutukar kafa kasar Biafra.

Jaridar PUNCH ta rawaici cewa a kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon rikicin.

Kazalika wani shaidar gani da ido ya ce an kama kusan mutane 10 yayin rikicin.

An yi ta kokarin jin ta bakin rundunar ‘yan sandan jihar, sai dai abin ya ci tura.

Cikakken bayanin yana shigowa….

Karin Labarai

Sabbi daga Blog