Labarai

Meyasa aka dage zaman shari’ar zaben gwamnoni?

CJN Tanko Muhammad ya dage zaman yanke hukuncin zaben Gwamnoni zuwa gobe Talata.

Hakan na zuwa ne bayan dakatar da cigaba da zaman shari’ar har sau biyu.

Alkalin ya dakatar da shari’ar a karon farko bisa hayaniya da surutan mutanen da suka cika dakin sauraren shari’ar.

A karo na biyu, alkalin ya dakatar da zaman bisa rashin lafiyar daya daga cikin alkalai dake sauraren shari’ar.

Karin Labarai

UA-131299779-2