Labarai

Coronavirus: Ganin Ministan Lafiya da shugaban NCDC sun zauna nesa da Buhari ya jawo cece-kuce

Cikin dai wannan ziyarar an hango Ministan lafiya, Dr Osagie Ehaniretare da shugaban NCDC wato hukumar dake dakile cututtuka musamman Coronavirus, sun toshe hancin su tare da kin yarda su zauna kusa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Rahoton DABO FM dai ya hango Ministan can nesa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tinin dai sanarwa ta fita ta killace gidan Gwamnatin Kasar.

Jiya jiya labari mara dadi yake fita daga bakin gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i, inda ya bayyana an auna shi kuma likitoci sun tabbatar masa Yana dauke da wannan mummunar cutar.

Karin Labarai

UA-131299779-2