Mutane 92 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 311

Karatun minti 1

Mutane 92 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 311.

Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar a Najeriya.

“Yau Juma’a, 1 ga watan Mayun 2020, mutane 238 ne sun kamu da cutar yau a Najeriya. Jumillar masu dauke da ciwon ya zama 2170.”

Karin Labarai

Latest from Blog