Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika

Kungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika. Najeriya ta…

EFCC ta janye tuhumar ta akan badakalar biliyan 25 ta Goje bayan ya janye daga neman shugaban majalissar dattijai

Ofishin Minitsan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayyar na kasa ya karbe ragamar takaddamar Danjuma Goje…

Buhari ya amince da kashe Naira biliyan 169.74 don gyaran tituna 10

Babban Majalissar Zartarwa ta tarayya, FEC, ta amince da kashe Naira biliyan 169.74 domin gina sababbin…

Karfin wutar Lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231MW

Karfin wutar lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231 MW a ranar Laraba bayan mako daya na…

Gwamnatin Tarayya ta bawa masu Aski 20 ‘yan yankin Niger-Delta tallafin Naira Miliyan 88

Gwamnatin Tarayya ta rabawa masu sana’ar aski guda 20 ‘yan asalin yankin Niger Delta Naira miliyan…

Gwamnatin tarayya zata rage harajin “Giya”

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nazari dangane da harajin barasa da Kamfanukan dake sarrafa…

Matashin daya sha ruwan Kwata saboda murnar cin zaben Buhari ya rasu

A dai dai lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya samu nasarar cin zabe karo na biyu,…

Shugaban INEC yayi murabus?

Biyo bayan dage babban zabe da hukumar INEC tayi a yau Asabar, lamarin ya jawo cece…

Zabe2019: An kama ‘dan PDP da sakamakon zabe na bogi, a jihar Abia

An kama wani matashi tare da sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Abia. Ma’aikatan sintiri sun…

PDP ta zargi Buhari, INEC da shirin yin magudi

Babbar jami’iyyar hammaya ta PDP ta zargi hukumar zabe ta INEC da shirya wata makarkashiya da…

Buhari yayi Allah wadai da dage zabe

Ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari sunyi Allah wadai da dage zaben da hukumar…

Zaben2019: Hukumar INEC ta dage zabe, zuwa 23 ga wata

Hukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16…

Kwastam ta fara raba shinkafa buhu 67,000

Hukumar dake hana fasa kauri ta kasa, CUSTOM SERVICE, tace ta fara rabon buhuhunan shinkafa 67,000…

Ginin babban dakin karatun Abuja zai lakume Naira biliyan 50 – Ministan Ilimi

Ministan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu, yace za’a kashe kimanin naira biliyan 50 wajen karasa ginin…

Tsintsiyar Najeriya ta kafa tarihi, tafi kowacce girma a duniya

Najeriya ta kafa tarihi wajen samun tsintsiyar da tafi kowacce tsintsiya girma a duniya. A Lokacin…

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan…

Sabuwar taswirar kudin fasfo a Najeriya.

Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar…

Sai na kashe Buhari – Victor Odungide

Mutumin mai suna Victor Odungide yayi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo…

Ba mu ba APC – Rochas

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yace al’ummar jihar Imo zasu zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin…