NNPC tayi kira da ayi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai

by Dabo Online
0 comments

Kamfanin Mai na kasa, NNPC, yayi kira ga yan Najeriya musamman masu ababen hawa da gidajen mai da suyi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai.

Kamfanin ya fitar da sanarwar ta hannun daraktanta mai kula da sha’anin mutane, Ndu Ughamdu, a ranar 11 ga watan Julin 2019.

Sanarwar na zuwa ne jim kadan bayan wasu kafafen yada labarai suka fassara jawabin sabon shugaban kamfanin, Mele Kyari, da cewa yace “Akwai yiwuwar tashin farashin litar mai daga N145.”

A1286A89 B929 4252 A663 5F8CF05D55C9 - Dabo FM

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00