Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da …
Tarihi
-
Al'aduTarihi
Tarihi: Asalin Kunnuwa biyun Rawani, Tagwayen Masu da Takalmin Jimina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTagwayen Masu wasu masu ne guda biyu da suke a hade kuma yanzu ya zama shi ne abu mafi mahimmanci a gidan sarautar Kano wanda yake nuna duk wanda ya …
-
RAJASTHAN: Ranar 8 ga watan Yuni, rana ce mai matukar tarihi a Najeriya duba da irin abubuwa da suka taba faruwa a irin ranar. Ba iya Najeriya, ranar ta na …
-
Abdullahi Abdullahi popularly known as Geeboy, is a Kaduna-born musical artist whose music career began in the year 2011 with the prestigious Yaran North Side Group ‘YNS’. Born …
-
Hausa Hip Hop Artist Name Year Feelings 2016 Tune In 2018 Musical Performance He performed (Feezy) at Kadamfest in December 2015 On the same platform with the likes of Yemi …
-
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
-
LabaraiTarihiTaskar Magabata
Sheikh Jaafar, Aminu Kano, Dan Kabo, Rimi, Gwarzo – Fitattun da Kano ta rasa a watan Afirilu
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
-
Jirgi mai kirar Boeing 707 ya fadi a jihar Kano yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 176 a cikin …
-
Tarihi
Taskar Magabata: Tarihin mutuwar Sardauna shekaru 54 da suka gabata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Laraba, 15 ga watan Janairun, 2020, mai girma, Sir Ahmadu Bello, Sardauna ya cika shekaru 56 bayan da Manjo Nzeogwu ya kashe shi. DABO FM tayi waiwaye a …
-
Tarihi
Tarihi: Lokacin da ake sanar da dauke Wutar Lantarki a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA lokacin da ake cigaba da samun matsalolin rashin wutar Lantarki a Najeriya ta awa 24, DABO FM ta binciko lokacin da ake sanar da dauke wuta a Najeriya. A …
-
DuniyaLabaraiTarihi
Waiwaye: Lokacin da Iran tayi maraba da hukuncin rataye Saddam Hussain
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHar yanzu ana cigaba da nuna damuwa da kisan jagoran tsaron kasar Iran, Qassim Sulaimani, da kasar Iran da dukkanin mabiya akidar Shi’a suke yi a fadin duniya. A wani …
-
Biyo bayan rahoton Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki da muka fitar, mutane da dama suna ganin babu …
-
Tarihi
Yau kwanaki 211 tin bayan zargin Kwamishinan Kano da warce takardar tattara sakamakon zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, …
-
Tarihi
Yau kwanaki 210 tin bayan zargin Kwamishinan Kano da warce takardar tattara sakamakon zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, …
-
Ranar 1 ga Oktoban shekarar 1960 Najeriya ta samu ‘yancin kai daga hannun Birtaniya. Najeriya dai tana da kabilu fiye da 300 inda itace a matsayi na 3 a yawan …
-
“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki. Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe …
-
Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim. An haifi Galadiman Kano Ahmadu Tijjani dan Turakin Kano Hashimu, dan Sarkin Kano Abbas, dan Sarkin Kano Abdullahi, dan Sarkin Kano Ibrahim Dabo …
-
A ranar 28 Satumbar 1992 Jirgin Sojojin Najeriya yayi hatsari a kusa da Jihar Lagos, inda mutane 163 suka rasu. A ranar 28 ga watan satumban shekarar 2018 Hukumar Jin …
-
A ranar 27 ga watan Satumban shekarar 1529 Sojojin Daular Usmaniyya suka isa kofar birnin Biyana inda Sarki Sultan Suleman, ya jagoranci farmakin farko da aka kai wa birnin. A …
-
Tsohon ikirarin da masarautar Biritaniya na cewa Sarauniya Elizabeth tanada asali ko dangantaka da Annabi Muhammadu S.A.W, ya sake bayyana inda aka cigaba da gudanar da bincike akan hakan. Jaridu …
