Labarai

#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas

Anata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar Legas.

Rahotanni sun bayyana cewa tini dai jami’an suka fara harbawa masu zanga zangar barkonan tsohuwa.

Shaidun gani da ido sun tabbatar da jami’an na ‘yan sanda suna kame wadanda suka fi zakewa tare da kuma rashin nuna shaidar ko su waye su ‘I.D Card.’

Kalli hotuna:

Karin Labarai

Masu Alaka

#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas

Dabo Online
UA-131299779-2