Masallacin JAMA MASJID, na daya daga cikin masallatai masu dadewar shekaru a kasar Indiya dama duniya baki daya.
Masallacin da keda zama a garin Jaipur na jihar Rajasthan dake arewacin Indiya, an gina masallacin ne a shekarar 977 B.C a karkashin mulkin Sarki Raja Bharmal.
Daga wajen masallacin, gefen hagu, akwai babbar rijiya mai girman gaske. Saidai yanzu ba’a amfanin da rijiyar.