//
Tuesday, April 7

Su Waye ke bautar da Matasa a manhajar Facebook?

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

DABO FM ba tada hurumi akan wannan rubutun, ra’ayin marubucin ne.

‘Yan Siyasa Sune Suka Fi Kowa Wajen Bautar Da Matasa Ta Hanyar Sanya Su Suyi Batanci Ga Abokanan Adawarsu, Wanda Sau Tari Idan Matashi Yana Tsananin Kaunarsa Ya Kan Iya Bayar Da Rayuwarsu Kacokan Wajen Kare Muradansu, Matasa Da Yawa Sukan Wayi Gari Cikin Wannan Kangin Bautar Ba Tare Da Sun Fuskanta Ba.

Masu Kudi Da Masu Neman Suna Suma Su Kan Bautar Da Mutasa Sosai Da Sosai A Kafar Facebook Ta Hanyar Tallan Muradansu.

Malaman Addini Wasu Daga Malaman Addini Kan Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Bautar Da Matasa Ta Hanyar Sanya Su Cin Zarafin Malaman Da Suka Sabawa Wanda Wannan Yayi Tasiri Matuka Wajen Kara Haifar Da Gaba Tsakanin Musulman Nigeria, Sannan Mabiya Malam Wane Sukan Iya Cin Zarafin Duk Wanda Ya Sabawa Malaminsu Ta Kowace Hanya Misali Na Kusa Labarin Dr. Sheriff Almuhajir Yadda Akayi Amfani Da Wata Yarinya Domin Cin Zarafinsa Babu Sidi Ba Sadada.

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020