Addini ne yasa NBA ta janye gayyatar da ta yi wa El-Rufai daga Rilwanu Shehu

Karatun minti 1

TABBAS ADDINI NE YASA AKA CIRE EL-RUFA’I DAGA TARON NBA

Daga: Rilwanu Labashu Yayari

Yanzu haka kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta gayyaci Fitsararriyar Kafirar nan Fauriyya zuwa wajen taron da ta cire sunan Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufa’i daga cikin mahalasta.

Tun bayan cire sunan Gwamnan wasu daga cikin ressan kungiyoyin na jihohi suna bayyana kauracewa taron da kuma tabbatar wa da al’umma cewa an cire sunan Malam Nasiru El-rufa’i ne saboda gillin addini na abin da ke faruwa a kudancin Kaduna.

Yanzu kan ta tabbata wancan zargi ya zama Gaskiya, domin kungiyar ta gayyaci wancar ballagazar matar da take kare wanda ya aybata fiyayyan halitta, take suka a kan hukuncin ubangiji.

Ubangiji Allah ya rusa wannan kungiya da duk kanin shugabannin da suke cikinta.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog