Bayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatan kasancewar ka cikin koshin lafiya, ina mai amfani da wannan damar gurin isar da sakon al’ummar Karamar Hukumar Fagge kamar haka:- …
Ra'ayoyi
-
Ra'ayoyi
#Op-ed: Arewa da munafurcin ‘ya’yanta, Daga Muhammad Dangalan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineArewa, yankinmu da ba shi da tamka. Ana ta kira a zama tsintsiya madaurinki daya, sai dai tsintsiyar arewa ba ta dauruwa a hanyar alkhairi. Ba ma nuna kanmu yana …
-
Mubarak Ibrahim Lawan Kwacen Wayar Salula a Kano (I) Kwacen wayar salula a Kano matsala ce da ke ta qaruwa a wannan lokacin. Maganinta a yau bai wuce kawai mutane …
-
Ra'ayoyi
Addini ne yasa NBA ta janye gayyatar da ta yi wa El-Rufai daga Rilwanu Shehu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTABBAS ADDINI NE YASA AKA CIRE EL-RUFA’I DAGA TARON NBA Daga: Rilwanu Labashu Yayari Yanzu haka kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta gayyaci Fitsararriyar Kafirar nan Fauriyya zuwa wajen taron …
-
Ra'ayoyi
‘Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRa’ayoyi: Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci, Daga Umar Aliyu Fagge. Ilimi, tunani da hankali sune matakin farko da mutum yake amfani …
-
Ra'ayoyi
Ko dai a dawowa da Sultan alfarmarsa, ko ya zare hannunsa a komai, Daga Hassan Ringim
by ..by ..Lokacin da Shehu Dan fodio ya kaddamar da jihadi, duk kasashen da ya mamaye(‘yanto), to ya kan bawa wanda zai jagorancesu(Amir) alkur’ani mai girma da kuma takobi. Wannan yanayi aka …
-
Idan akwai abu daya da mutanen mutanen Arewa, kususan ‘yan bokonsu suka kware da shi shine, yaudarar juna da kokarin biyan bukatar kai kawai. Ba sai an yi sabon bayani …
-
Umar Aliyu Fagge Siyasa da adawa abu daya ne a tsarin demokradiyya, babu yadda za ayi daya ya samu ba tare da dayan ba dokar da ta samar da tsarin …
-
Ra'ayoyi
Romon Dimokradiyya: Kura da shan bugu Kato da kwace kudi, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKura da shan bugu kato da kwace kudi! Wannan salon maganar shi ne mafi dacewa da halin da siyasar wannan zamani ta tsinci kanta a ciki. Romon demokradiyya (Dividends of …
-
Ra'ayoyi
‘Yan siyasa na amfani da kalmar “Hassada” ko “Bakin ciki” don dakushe masu musu hamayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDukkan wani mai ilimi da hangen nesa yana da masaniyar cewa hamayya wani bangare ne daga jikin siyasa ko Gwamnati, ana amfani da adawa a siyasance gurin kawo gyara ko …
-
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Jagorori irinsu Major Hamza Al- Mustapha, …
-
Ra'ayoyi
Anyi kira ga Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II da ya janye kalamanshi akan satar Yara a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKhalid Sunusi Kani, shugaban dalibai a Jami’ar Bayero dake jihar Kano, yayi kira ga Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, da ya janye kalamanshi akan satar Yaran Kano. A makon da …
-
Sharhi
#JusticeForKano9: Shirun ‘Yan Arewa da Malaman ‘Social Media’ akan mayarda Yaran Kano 9 Arna
by Dabo Onlineby Dabo Online-Muhammad Aliyu Sace Yara guda 9 ‘Yan jihar Kano, aka siyar da su aka kuma mayar dasu Kiristoci a jihar Anambra – Lamari mai daukar hankali daya kamata ace Musulmi …
-
DABO FM ba tada hurumi akan wannan rubutun, ra’ayin marubucin ne. ‘Yan Siyasa Sune Suka Fi Kowa Wajen Bautar Da Matasa Ta Hanyar Sanya Su Suyi Batanci Ga Abokanan Adawarsu, …
-
Ra'ayoyi
Shugabanci ne matsalar Najeriya da Arewa, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalmar shugabanci kalma ce da take nuni da wani babban matsayi da mutum yake da shi ko ya rike a cikin al’umma, wannan matsayin ba kowane mutum bane ya dace …
-
Ra'ayoyiTaskar Matasa
Meyasa wasu mutane suke jin tsoron tofa albarkcin bakinsu wajen kawo gyara a siyasa?, Daga Umar Aliyu Musa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWannan ita ce babbar tambayar da take ci min tuwo a kwarya kuma kullum nake ganin baikon wannan alummar da suke jin tsoron kawo gayra a siyasar mu ta wannan …
-
Ra'ayoyiSiyasa
Ko faduwar Atiku zata zama tashin Kwankwaso a fafutukar darewa kujerar Lamba 1?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
-
Ra'ayoyi
Alakar dan Majalissar tarayya na Fagge da Al’ummar da yake wakilta, Daga Umar Aliyu Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIdan aka ce wakilin al’umma ana nufin wani mutum tilo da aka zaba ya wakilci al’ummar da ya fito daga cikin su domin kare musu hakkin su ta fuskoki daban-daban, …
-
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
-
Ra'ayoyi
#Xenophobia: Abin kunya ne shugaba Buhari ya ziyarci kasar Afirika ta Kudu – Usman Kabara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen dan Jarida kuma shugaba Shafin Afrika ‘POA’, Usman Ahmad Kabara, ya bayyana cewa abin kunya ne shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara kasar Afirika ta Kudu akan kisan wariya …
