‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani da jirgin kwale-kwale wajen zuwa taron yakin neman zabenta a wani kauyen jihar Taraba. …
Tag:
APC
-
Jami’iyyar APC a jihar Sokoto tace ta karbi ‘yayan jami’yyar PDP da SDP wadanda suka fito daga kananan hukumomi 23 a jihar ta Sokoto. Mai tamakawa shugaban jam’iyyar a kafafun …
-
Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari. Lamarin ya faru ne bisa turmutsu-tsu da aka samu …
-
Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta bada tabbacin harin da wasu matasa suka kai gidan shugaban jami’iyyar APC ja jihar Kano, Abdullahi Abbas. DSP Haruna Abdullahi Kiyawa, mai magana da …
-
Siyasa
Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a karamar hukumar birnin jihar Kano. Biyo bayan umarnin wata kotu a jihar ta Kano, …
Older Posts
