APC ta dakatar da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa bisa cin amanar Jami’iyya

Jami’iyyar APC reshen karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano ta dakatar da dan majalissar tarayya mai…

Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa

Kotun kolin Najeriya ta kwace zaben Mustapha Usman, dan majalissar APC mai wakiltar Yola ta kudu,…

2020: Rikici ya barke a APC tsakanin Oshiomhole da Gwamnan jihar Edo akan fitar da ‘yan takara

Sabon rikicin cikin gida na jami’iyyar APC ya barke tsakanin gwamnan jihar Godwin Obaseki da shugaban…

APC ta shirya korar Abdul’aziz Yari daga jami’iyyar

Daga Hausa Premium Kwamitin da Jam’iyyar APC ta nada domin bin diddigin matsalolin da jam’iyyar ta…

Kotun koli ta kwace kujerar Sanatan APC a jihar Niger

Labarin da ke shigowa daga kotun kolin Najeriya da duminsa na nuna cewa kotun a yau…

‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa PDP

‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa jami’iyyar PDP a yau…

Babu dan PDP ko daya da zai rike mukami a shugabancin Majalissar Tarayya – Oshiomole

Adams Oshiomole, shugaban jami’iyyar APC na kasa yace ‘yayan jami’iyyar APC ne kadai zasuyi shugabancin kwamiti…

Zaben Gwamna: Kotu ta umarci INEC ta cire sunan dan takarar gwamnan APC a jihar Akwa Ibom

Wata babar kotu da ke da zama a tarayyar Abuja ta umarci hukumar zabe mai zaman…

Zaben Gwamnoni: Ku zabi gwamnonin da jam’iyyar APC ta tsayar takara kawai – Buhari

Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa…

Wallahi munyi aringizon ƙiri’u a Kano, – Wani Jagoran APC a Kano

Wani faifan murya daya dauki hankalin al’umma musamman yan jami’iyyar PDP a jihar Kano, faifan muryar…

Taraba: Yawon kamfen a jirgin kwale-kwale

‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani…

Sokoto: ‘Yan PDP 100,000, sun sauya sheka zuwa APC

Jami’iyyar APC a jihar Sokoto tace ta karbi ‘yayan jami’yyar PDP da SDP wadanda suka fito…

Yanzun nan: Mutane 4 sun mutu a taron Buhari na garin Rivers

Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin…

‘Yan daba sun kai hari, gidan shugaban APC na jihar Kano

Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta bada tabbacin harin da wasu matasa suka kai gidan shugaban…

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a…