Yanzun nan: Mutane 4 sun mutu a taron Buhari na garin Rivers

Karatun minti 1

Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari.

Lamarin ya faru ne bisa turmutsu-tsu da aka samu da kuma tare hanya da wasu sukayi a kofar fita ta Aboki dake filin wasa na Amasiemeka.

Sauran labari yana shigowa.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog