Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka a jihar Kano gobe Lahadi 10/02/2019, a filin wasa na Sani Abacha dake kwaryar …
Tag:
Atiku Abubakar
-
Manyan LabaraiNajeriyaSabon Labari
Atiku zai fuskanci matsin lamba in ya dawo Najeriya – Lai Muhammad
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan takarar jam’iyyar PDP matakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar zai fuskanci matsin lambar daga …
-
-
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa …
-
Babban LabariNajeriyaSabon Labari
Atiku Abubakar ya dau hanyar zuwa kasar Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar ya bar kasar Najeriya yau da safe zuwa birnin Washington D.C babban birnin kasar …
Older Posts
