Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rashin jin dadinshi na yacce gwamnatin Najeriya take kama ‘yan gwagwarmaya da sunan garkuwa da su. Atiku ya bayyana haka ne a shafinsa na Twitter, a ranar Asabar, 3 ga watan Agusuta. Atiku Abubakar yayiContinue Reading

Daga cikin ‘yan takarkaru kusan 100 da suka nemi tsayawa shugabancin kasa Najeriya, 39 daga ciki sun bukaci dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar daya janye kudirinshi na zuwa kotu. Da yake magana, shugaban jami’iyyar APDA, Shittu Muhammad yace bai kamata dan takarar dama jami’iyyarsa ta PDP suki amincewaContinue Reading

Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace bai yadda da sakamakon zaben 2019 ba. Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa bayanan kin amincewa da sakamakon zaben a shafinshi na facebook da safiyar yau Laraba. Yace tinda aka fara mulkin dimokradiyya a Najeriya, 2019 ce shekararContinue Reading

Dan takarar shugaban kasa a inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace yana nan akan matsayinshi na siyarda ma’aikatar NNPC. Atiku ya bayyana haka ne yau, a wani taro daya halartar na ‘yayan jami’iyyar a jihar Kaduna. Saidai a wannan karan yace bazai siyarwa da abokananshi ba. Yace kamfanin yaContinue Reading

Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa, inuwar jami’iyyar, Sowunmi yace Alhaji Atiku Abubakar bazai taba samun nasarar zabe ta halartacciyar hanya ba. A wani faifan sauti na sirri da mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaba Buhari ya wallafa a shafinshi naContinue Reading

Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sauka a garin Kano domin gudanar da yakin neman zabenshi. Tafiyar Atiku da Kwankwaso zata sa shugaba Buhari ya rasa samun kuri’a a jihar Kano? Zaku iya bada ra’ayoyinku a shafinmu na facebook. Sauran labari yana zuwa….

A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya ba, gwamanatin Shugaba Muhammadu Buhari ta hana ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar, Atiku Abubakar filin taro na Old Parade Ground dake birnin Abuja. PDP ta zargi gwamnatin APC da yin zambo cikinContinue Reading

Lai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan takarar jam’iyyar PDP matakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar zai fuskanci matsin lambar daga hukumomin gwamnati saboda zai sha tambayoyi idan ya dawo Najeriya. Ministan ya kara da cewa, zuwan sa kasar Amurka baiContinue Reading