Copyrighted.com Registered & Protected

Atiku bai je Amurka ba – Paul Ibe

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba.

Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa manewa labarai cewa Atiku Abubakar yana kasar Najeriya kuma babu maganar tafiyar shi zuwa Amurka.

A safiyar yau ne mujallu da jaridun Najeriya suka fitar da rahoto na tafiyar Atiku Abubakar zuwa kasar Amurka.

%d bloggers like this: